Home

Music

Video

Kannywood
Tags:

DALILAN DA YASA RONALDO YA BAR REAL MADRID


Subscribe Our Channel


A Januaryn 2018 akayi zabe tsakanin magoya nayan Real Madrid akan CRISTIANO ya tsaya ko ya tafi.

Mutane 120,000 sukayi wannan zabe inda kashi 67.5% suke so a kori Ronaldo daga kungiyar wanda idan ka lissafa 120,000/100 x67.5 zai kama magoya 81,000 ne suke so a saki Ronaldo ya bar Real madrid.

Sai kuma 32.5% sune magoya bayan Real Madrid wanda suka kada Qur'arsu akan kada Ronaldo ya bar Madrid wamda idaka lissafa 120,000/100x32.4 zai baka 39,000 ne basa so ya tafi.

 hakan ya nuna yawamcin Magoya bayan REAL MADRID basa son ganin Ronaldo.

Wannan dalili shiyasa da kuma rashin cika masa alqawari da shugaban kungiyar Real madrid yayi akan cewa idan aka dawo daga buga gasar Kofin duniya zai qara masa albashi har yafu messi kuma ya biya masa kudin Harajin da qasar spain ke ikirarin na binsa.

Dalilin wannan ne Ronaldo ya tattare kayansa ya koma Kungiyar kwallo qafa ta juventus wanda duk da ya cisu sai da suka tafa masa alhalin yayi qoqari sabanin fans madrid masu kushe yan wasan kungiyarsu idan sukayi rashin nasara ko kuskure.



#FG_HAUSA.

Share this


0 comments:

Post a Comment

FG HAUSA | All Rights Are Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Designed By ASSALAPHY