Home

Music

Video

Kannywood
Tags:

LALLAI ALQAWARIN ALLAH GASKIYANE


Subscribe Our Channel

TABBAS ALKAWARIN ALLAH GASKIYANE KUMA DUKKAN DAN ADAM ZAI KASANCE ACIKIN WANNAN 👉HALI GUDA BIYAR
            1,MUTUWA:Allah said:👉kullunafsin za,lkatul maut😭.  

KWANCIYAR KABARI Allah said:👉Hatta zurtumul makabir😭.  

 TSAYUWAN HISABI :Allah said:👉yauma tubulal sa,ir😭.      

HAYE SIRADI: Allah
:👉yauma yakulul lnsanu ainar mafar😭.

SHIGA ALJANNAH /WUTA: Allah   👉waman ya,amal miskala zarratin khairan yara👉 waman ya,amal miskala zarratin sharran yara😭.                                    Toh 'yan uwana sai mukula muyi tanadi kafin wadannan abubuwa su riskemu🔺 😭😭😭
Kuma ina rokon Wanda duk yakaranta yatura awani group din🙏
Ameen summa Ameen

Share this


0 comments:

Post a Comment

FG HAUSA | All Rights Are Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Designed By ASSALAPHY