Lionel messi ya karbi kyautar takalmin zinarensa na 5 a tarihinsa a ranar talatar 18 ga watan disembar 2018 sbda kwallayen da yaci a kakar wasannin da ta wuce a nahiyar turai.
Messi yaci kwallaye 34 a wasanni 68 daya bugawa kungiyar Barcelona , wanda hakan ya sakashi a gaba da dan wasan Liverpool Muhammad Salah da kuma Harry kane na Tottenham.
Ronaldo yaci wannan kyautar sau 4 , yaci kwallaye 26 ga Real madrid a wasanni 52 a shekarar data wuce
Lokacin da yake kaddamar ga magoya bayansa na Barcelona yace:- a gaskiyar magana nidai na fara wannan harka ne ba tare da sannin zan kai ga wannan matsayi ba, ina da mafarkin kasancewa daya daga cikin manyan yan kwallon kafa, ina matuqar son wasan , amma ban taba tunanin zakai ga hakan ba.
Ina jin dadin wannan harkar , da kuma gudun mawar danake bayarwa , lallai ina bugawa team din da yafi kowanne a duniya, sbda haka komai zai zomin da sauqi.
Wannan biki na gabatar da takalmin zinari ya samu halarta shugaaban barcelona da kuma sauran manya manya mutane da sauran yan wasa kamar su Sergio Busquet da sauran su.
Kuma messi yayi magana akan hadun da akayi na gasar cin kofin zakarun nahiyar turai a wajen.

0 comments:
Post a Comment