馃挐NI DA YAYA MOHA馃挅*
```RAMLAHT AR MANGA```
Real Me Dambu Ce
*Congratulation batul on d succeful completion of ur novel damata d novel entartain educate more grace to ur elbow can't wait for ur next novel*鉂?
*6...7...page*
Duk abinda take Kaka yasani amma yayi fa蓷an har ya gaji duk gidan babu wanda yasan abinda take.
Koda ya hana ta sai tasan yanda tayi tafita.
Moha mutum ne me hakuri ga ladabi gashi handsome be sosai yana yawwan barin gashi amma yana gyarawa farine amma ba sosai ba gashi da saje wanda ya kawata fuskansa yana da sauki ga mutane amma ga subra kam babu sauki gashi yana da d'an sakin fusha Lecturer ne A jami'a inda yake koyarwa a department for micro biology.
Sai akayi dace couser din subra kenan dan haka da gaya yakam yi dalilin da zata rasa test dinsa ko wani abu dai.
Haka suka cigaba da rayuwa tun bayan rasuwar Surayya yaki sauraran wata mace ga yan mata nan amma yayi kaman bai san da alamarinsu Ba.
A nan a.t.b.u suka ha蓷u da Raheela tana da kyau sosai gata yar fashion ce wato model gata doguwa kuma siririya bata da jiki gaskiya sai dai kyau tafi *Subra* kyau bana wasa ba *subra* zata nuna mata farin fata ne da gashi amma bayan haka babu wani rata a tsakaninsu ko a cikin jami'an basa shiri domin haka kawai take jin haushin subra da ta Kuma sami labarin Moha ya taba auran yayar Subra ai nan ta shiga tafita sai da ta mallaki Moha.
Ita subra bata damu da hidimar Raheela ba amma ita ta damu da ita.
馃憞
*Back to the story*
陇陇陇陇
Washi gari da safe da wuri subra ta tashi dan tana son shiga skull da wuri part 蓷in Abba 1 tashi lkc Umma Babba tana ha蓷a abin karya leka kitchen 蓷in tayi ta shiga ta rungume Umma tace " Ummana gud mrng ya kk ina Waseela da khairat suke ina son subani buk 蓷insu ne zan duba a assignment din da Ya moha ya bada ne na duba domin jiya bansame zuwa ba "
murmushi tayi kafin tace" Allah yayi miki albarka kishiga suna 蓷aki tunda yanzun zaki tafi, kin karya kuwa"
"Umma kenan karki damu sai anjima zanci " tace mata,.
D'akinsu Waseela tashiga suna ta faman bacci 蓷aga Khairat tayi tace " karkiyi magana bani buk 蓷inki na subject 蓷in ya Moha hilis my dear " nuna mata jakan tayi da hanun bin wajen tayi taje ta 蓷auka sannan ta fita domin su basu da class sai 11,..
Tana fita ta ga Abba 1 a sama haura tayi ta gaishe shi shafa kanta yayi yace " Mamana next year kuma za'a aurar daku dan haka ki nutsu sosai kiyi karatu kinji ko yanzun kina aji biu ne ko "
gya蓷a masa kai tayi sannan ta mike tayi masa sallama ta sauka cike da damuwa tafita kantan a sunkuye bata san da mutum a gabanta ba sai da tacikaro da shi kamshin tutarensa ne ya sanar da ita a tsorace ta 蓷ago amma dake yar duniya ce sai tayi fuska ta ra蓳a gefensa ta shige kafin ta hucce shine ya fizgota ya hanka蓷ata da bango sai da tabugu sosai dalilin haka yasa tayi kara zare mata ido yayi ita kuwa ta murgu蓷a masa baki make bakin yayi yace " banza mara kunya ni sa'aki ne da zaki bangaje ni ki wucce yae isaka kawai karuwa kawai."
Kallon cikin idanunsa tayi wani irin kwarjini yayi mata dan haka ta sunkuyar da kai kasa kwace buk 蓷in yayi yaga ai subject 蓷insa ne dan haka yasake ha蓷a fuska tam.
Yace " Ubanwa ya hanaki zuwa har akayi baki nan toh bazata bayar ba wawiya kawai"
"so what dan ka hanani a bani in ka gadama inda kazo exam ka koreni a class 蓷inki mitssssw" tace masa ,
Fita tayi daga gidan rai a 蓳ace.
Tana fita tarasa me zatayi ta rama abinda yayi mata.
Motarsa ta gani kawai kusa ta nema ta huda masa tayan motarsa har guda uku.馃槺
Tana haka tashiga motarsu 蓷rive ya fita da ita tunda tayi haka dariya take ta faman yi da farin cikin abinda tayi masa take.
Suna shiga skull ta sauka da Husy ta ha蓷u dake Subra tana da kawaye wanda suke mutunci wajensu taje suka bata not 蓷in ta copy domin mugunta irin na Moha bai yarda da handout ba rubutu yake musu馃槤
苼bayan sun gama karyawa ne yazo shiga mota kawai yaga taya a sace yana gama gani yasan aikin subra ce.
Motar Mama Amarya ya 蓷auka dan itace kawai xata bashi batare da damuwa ba.
A 360 ya fita daga gidan cike yake da 蓳acin rai lallai yarinyar nan.
Koda ya iso wani malamin na ajin sai da yafita yaje ya kamo hannunta suka fito baiyi wata ba ya tsinketa da mari dake wajen ba mutane sai da yan class yan gulma suka leko bata dafe kuncinta ba tace" bar ganin kana yayana wallahi kasake rike min hannun sai na kara maka mari nace banayi ana so dole ne kafita a rayuwana bana sonka bana kaunarka mitsssw"
Bata koma Aji ba fitayi ta bar harabar wajen.
Mutuwar tsaye yayi lallai yaushe aka haifi *subra* da zata kunyata shi a gaban mutane dake akwai yan matan da suka nuna suna sonshi yaki basu fuska nan suka shiga masa dariya.
Kafin wani magana kara蓷e makarantar ai ansame wata yarinya ta mari Dr Moha.
Abinda yajanyo aka shiga meeting kenan inda aka dakatar da ita yaso ya nuna musu bata da laifi amma suka ki sauraransa dole ya zuba musu ido amma wani shashin zuciyar tayi farin cikin haka.
Dawowa gida tayi domin labarin ya isota.
Tana dawowa ta fa蓷awa Kaka abinda ya faru kiran gaggawa yayiwa yaransa.
Kallon *subra* yayi yace " tunda shi yayi sanadin dakatar dake nima zan masa abinda nake ganin zai dace dake da shi......"
Cike da murna tace " kai Kaka shi yas nake sonka ka mishi iyaka da shiga hidimata"
陇陇陇陇
Da dare bayan an gama cin abinci ys gyara zaman sa yace " yau nake son kawo karshen ta kardama da ke tsakanin Haleematul da Moha'mmad dan hukumci zan yanke ba shawara nake nima ba so nake na ha蓷a aurensu domin daman can haka shine kudirina toh naga kullum abin nasu bana kare bane...."
Daga Moha har Subra mikewa sukayi tsaye kaman status馃巹
*B.W.A*馃枈
*馃挐NI DA YAYA MOHA馃挅*
```R虉踏A虉踏M虉踏L虉踏A虉踏H虉踏T虉踏 A虉踏R虉踏 M虉踏A虉踏N虉踏G虉踏A虉踏```
R虉踏e虉踏a虉踏l虉踏 M虉踏e虉踏 D虉踏A虉踏M虉踏B虉踏U虉踏 C虉踏E虉踏
D虉踏e虉踏d虉踏i虉踏c虉踏a虉踏t虉踏e虉踏d虉踏 t虉踏o虉踏 B虉踏r虉踏i虉踏l虉踏l虉踏i虉踏a虉踏n虉踏t虉踏 w虉踏r虉踏i虉踏t虉踏e虉踏r虉踏's虉踏 A虉踏s虉踏s虉踏o虉踏c虉踏i虉踏a虉踏t虉踏i虉踏o虉踏n虉踏
M虉踏y虉踏 h虉踏e虉踏a虉踏r虉踏t虉踏 w虉踏a虉踏n虉踏n虉踏a虉踏n虉踏 s虉踏h虉踏a虉踏f虉踏i虉踏n虉踏 n虉踏a虉踏k虉踏i虉踏n虉踏e虉踏 z虉踏u虉踏c虉踏i虉踏y虉踏a虉踏r虉踏 m虉踏e虉踏 d虉踏a虉踏m虉踏b虉踏u虉踏 馃槏馃槝
Godiya ta mussaman ga masu tayani posting.
My Ummul Moha
Dear Maman Ahmad
Aunty Ayusha
Walida Aliyu
Allah yasaka da alkhairi馃憣
馃攰馃攰馃攰馃攰 MummynYusra Allah ya baki lafiya
馃棧馃棧馃棧馃棧馃棧馃棧馃棧馃棧馃棧馃棧
*Ummu safeeya da Ummu Moh'd na me dambu novel room da fatan kun shirya dai domin in biki yazo bazanyi inviter 蓷in kowa dan na lura akwai yan sa eye馃樄*
*8..9..page*
Cike da tashin hankali ta isa gaban Kaka amma ta kasa iya furta kome sabida harshinta yayi nawayi hannunsa tarike sannan ta fashe da kuka me cin rai.
Oga Moha wani tsaki ya buga kafin yace " da alamun notin 蓷in brain 蓷inka ya fara kunciwa ne kasara da wacce zaka ha蓷ani da ita sai wannan yarinyar da ta gama yawon ta cikin dare ta gama lalata kanta da wasu ya....."
Maganar da bai karasa bake nan Abba haruna ya 蓷auke shi da mari kara masa zayi Abba karame ya rike hannunsa yace" ya fa蓷i gaskiya ne fa koni bani da ja akan hukumcin Baba ne amma da ina da yan蓷a zanyi wallahi bazanso ya aurita ba tunda jibi zamu je nema masa aure kune bukasan kome akan Haleematul ba Baba kayi hakuri da maganata,"
Umma babba cike da takaice ta bar falon haka ma Abba 1
Cikin kuka subra tace" Kaka ina da wand nake Lukman yana sona don Allah karku rabani da shi kaka wallahi bana kaunar Ya moha don Allah ka rufa min asiri."
Janyo hannunta Kaka yayi cike da tausayinta ya kalle sauran yace " ko ba yanxun ba ko bayan raina kar nasake naji wani ya aibanta ta dan tana kuma aure babu fashi aje a nema masa auran can 蓷in."
Yana fa蓷a haka ya mike yafita haka sauran suma suka mike daga Subra sai Moha aka bari a falon cike da haushi yazo ya bangaje ta daga zaune da take idanunsa sun ka蓷a jajur fuskarsa tayi ja wani masifafan tsoronsa ne ya kamata hankali ta soma ja da baya har ta ha蓷u da bango kifeta da mari yayi har sau uku kafin ya take mata kafa cike da mugunta bayan yasa hannun ya rufe bakinta yace " barka da zuwa cikin rayuwana sai kin zama abar tausayi karuwa kawai banta蓳a zina ba kuma bana kusantarta amma ni an ha蓷i da mazinaciya jakar gayu"
Yana magana ne yana mutsike mata yatsun kafanta babu bakin kuka sai ruwan hawaye dake zuba daga idanunta gashi tarufe idanun.
Haka ya gama muguntarsa kafin ya rabu da ita ya fita daga falon gidansun ya nufa yana shiga Abba 1 yace " nagode da ci mutuncin Mahaifina da D'an uwana da kayi amma kafitar min daga gida sabida da kaje kayi 蓷uk yanda yayi maka naceee "
share hawaye Umma babba tayi tace " akan fuskan Baban Anas kake zagin y'arsa bayan baka da wayanda suke kyautata maka kamansu wallahi idan kana son farin cikinmu shine auran subra shine farin cikinmu kafita nace"
wani irin gume ne ya karyo masa cike da tashin hankali da Nadama abinda ya aikata tabbas abinda ya aikata shine karshin cin fuska..... Gashi da hankalinsa yasa mahaifansa kuka me yake nema a duniya wanda basu masa ba akan *subra* yau ga Ummansa tana zubda hawaye 馃檰馃徔鈥嶁檪 durkusawa yayi a wajen cike da tashin hankali yace" Ummana Abbana kuyi hakuri kudaina fushi akan abinda kun isa akai don Allah kuyafe min na tuba. """
Tashi daga falon suka koma sama.
Mikewa yayi yafita gidansu *subra* ya tafi yanda yake tafiya zaka 蓷auka maye yake a'a ba maye bane tunda ya mallaki hankalinkansa bai ta蓳a 蓳ata musu rai bane { _kuma ay 蓷an nagari bazai so ya 蓳ata ran iyayensa ba indai ya na neman gamawa lafiya_}.
Dakyar ya isa gidan suna falo tattauwa maganar suke ya shigo gaban Abba karame yaje ya zube kaman zai fashe da kuka yace " kuyafe min abinda na fa蓷a don Allah kuyafe min kuskurena "
kamo hannunsa Abba karame yayi yace " karka damu muma gaskiya bama son wannan ha蓷in lkc da kace kana son Surayya waki nina haifi Haleematul amma koni ina kyamar halinta balle kai da za'a shiga rayuwarka kayi hakuri inda tamaka ba dai dai ba ka cimin kaniyar ja'ira kaji ko Yarona"
gya蓷a masa yayi nasiha sosae Abba karame yayi masa kafin ya fita daga gidan jiri na 蓷ibansa a dadafe ya isa part 蓷in samarinka gidan.
Bayan fitarsa Mama Amarya ta kalle Abba karame cike da damuwa tace " wallahi an shiga rayuwar Moha sosai ya bani tausayi sosae"
"eh toh da tausayi amma kuma babu wanda zai riketa da daraja kaman shi ba duk da ta lalata tarbiyar da muka mata a awaje Allah ya basu zaman lafiya"
"Amin " tace masa,
陇陇陇陇
Tunda Moha yafita yabarta a wajen take rike da kafarta wanda take jinsa kaman ba daga jikinta suke ba kuka take kaman ranta zai fita馃尫
*B.W.A.*馃枈
馃挐 *NI DA YAYA MOHA*馃挅
*R虉踏a虉踏m虉踏l虉踏a虉踏h虉踏t虉踏 A虉踏r虉踏 M虉踏a虉踏n虉踏g虉踏a虉踏*
R虉踏e虉踏a虉踏l虉M虉踏虉踏e虉踏 D虉踏a虉踏m虉踏b虉踏u虉踏 C虉踏e虉踏
M虉踏y虉踏 S虉踏u虉踏r虉踏r虉踏y虉踏 w虉踏a虉踏n虉踏n虉踏a虉踏n虉踏 s虉踏i虉踏r虉踏r虉踏i虉踏n虉踏 m虉踏u虉踏n虉踏e虉踏 n虉踏i虉踏 d虉踏a虉踏 T虉踏a虉踏w虉踏a虉踏 馃ぃ馃槤馃槣馃憟馃徑
馃憜
馃槪馃槒馃槖
```Ah Ah fa馃憟馃徑 toh```馃槒馃槖
*10...11page*
Kaka ne yazo ya tsaya akanta cike da tausayinta yace " tashi me yasami kafar taki tayi ja haka"
Cike da jin haushinsa ta 蓷ago ta kalle shi sai kuma ta tura masa baki.
Mikewa tayi ta fara 蓷ingisa kafar tana yarfe hannunta tana matsan kwalla daga idanunta tana shiga 蓷akinta ta 蓷auki wayarta takira Elman sai da ya gama ja mata class kafin yayi picking yana 蓷auka yace "hy Babe ashe an dakatar dake a skull ne bansani ba."
Saka masa kuka tayi sosae wanda shima sai da yaru蓷e ,
Cike da tashin hankali yace " shikenan zaki fito ko yau ya isa haka babe stop it plss"
茒dakyar tayi shiru sannan ta kashe wayar tunanin yanda zata fita ne yazo mata can dabara yaxo mata murmushi tayi lkc da ta tuna abinda zatayi.
陇陇陇陇
11:59pm na dare sa蓷 sa蓷 tafito ta haura kantaga yana zaune a cikin mota ta sauka ta same shi.
Yaro karame ne sosai dan bazai wucce 24 ba amma dake girman hutu ne baka gane haka ba bu蓷e motar tayi ta shiga kallo 蓷aya ya mata yace " Babe me aka miki haka kp muje cluv ne fa蓷a min meke faruwa "
Kuka tasaka masa kanta a sunkuye sai da tayi ya isheta kafin ta iya bu蓷e baki tace " auren dole za'a min plsd katuro iyayenka don Allah suyi magana in yaso bayan mun gama karatu sai ayi maganar aurenmu "
zuba mata ido yayi cike da damuwa bai san ta inda zai fara ba domin shi baya kaunar abinda zai 蓳ata ran iyayensa bai nurmushi yayi yace " karki damu zan fa蓷a musu kinji "
Tunani ya fa蓷a yi yanzun haka xai barta banza tashi kenan 蓷ago kai yayi yace " yaushe ne auren. "
Harararsa tayi tai masa duka a kirji tana tura masa baki rike hannunta yayi yashiga murza yatsun hannun wani tunani ne ya fa蓷u masa na yasan yanda zayi ya kwashi rabonsa in yaso sai ya gudu shikenan cigaba yayi da mata idanunta a rufe kallonta yayi yace " Babe tunda baki son mutumin da za'a ha蓷a ki dashi why not mu ji da蓷inmu yau kinga koda naturo iyayena ba lallai bane iyayenki su amince ba kawai mu ji da蓷inmu yanzun."
Janyota jikinsa yayi yacigaba da wasa da ita a hankali yake wasa da ita tunda yake da ita bata ta蓳a barin shi ya ta蓳a sasan jikinta ba amma gashi yau sabida za'a mata auren dole zai moreta.
A hankalin ya tura hannunsa cikin rigarta ya 蓳ale brz 蓷inta sannan ya fara murza kan boons 蓷inta.
陇陇陇陇
Moha na kwanci ya ji bu蓷e kofar gidan Kaka dan haka ya mike ya leka yaga subra ce dan haka shima ya sauko ya bi bayanta cike da zargi.
Abin nema yasamu so yake yaci karensa ba babaka kaman wace aka zabura ta ture shi ta gyara rigarta ta fito daga motar da sauri shima yafito lkc har hajiya babbarsa ta mike ta cikin wando馃檴
Shan gabatan yayi cike da tashin hankali yace " plss karki min haka don Allah sau d'aya zanyi I promise you zan aureki please kinga abarta tawa taki kwanciya naciro miki kigani don bazan shigeki ba don Allah "馃檴馃ぃ
wani hararar ta jefa masa cike da tsiwa tace" har wani sau 蓷aya abartaka taki kwanciya yo me damuwa ta da ita lallai ma me ka 蓷auke ni marar hankali ko wato bani kake so ba jikina kake bukata toh gani yi yanda ya maka....."
Sauran maganar makalewa yayi sakamonkon ganin Ya moha da Kaka da su Abba jikinta ne ya 蓷auki wani mugun rawa cike da tashin hankali taso ma ja da baya shi kuwa Anas yayi nasaran cakota yayin da Moha yarufe Elman da duka......馃
*B.W.A馃枈*
*B.W.A*馃枈
.

0 comments:
Post a Comment