Home

Music

Video

Kannywood
Tags:

DODO YA TARWATSA YAN MAULIDI


Subscribe Our Channel

a ranar laraba 14 ga watan fabrairu ne tagerana tsakiyar maulidi wani dodo ya razana masuyin maulidin annabi.

Labari ya same mu cewa akwai wata tsohuwa da take zaune a garin Rigasa dayake a layin maqera dake jihar kaduna ta ajiye dodo a gidanta tana shayar dashi jini bayan mutuwarta sai aka kulle gidan da dodon yaga babu mai shayar dashi jini shine ya fara fita farauta yana samun nasha yanzu dai mutane na zaman dardar akan wannan dodo

Share this


0 comments:

Post a Comment

FG HAUSA | All Rights Are Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Designed By ASSALAPHY