Home

Music

Video

Kannywood
Tags:

NI DA YAYA MUH'D 1 - 5


Subscribe Our Channel

馃挐 NI DA YA MOHA馃挅*



 


   


  *Devoted*
            By
     *Aunty Jidda Musa*



*Tukwaci ga Ummul Moha,Neenah_Cool,Maman gausiya*鉂?



*Sadaukarwa ne ga Jameela Musa*馃槝



亘爻賲 丕賱賱賴 丕賱乇丨賲賳 丕賱乇丨賷賲


*Akiyayyi juya min labarina*馃槑




 *RAMLAHT AR MANGA*
馃憜馃徎馃憞馃徎
  *REAL ME DAMBU CE*





*01.....page*

Karfe 01:30 am na dare kenan lkc da kowa ke hutawa ma'ana bacci amma lkc wasu suke jin da蓷in yin abinda sukayi niyya.

     Motace kiran BMW tayi parking a sabon unguwar g.r.a dake garin bauchi.

   Wata matashiya budurwa ce ta fito da wata kawarta ta rakota suna rike da hannun juna kawar ta kalle kawarta cikin wani irin murya irinta yan maye tace " *Subraty* sai yaushe kinga kin 蓳atawa Elman show kuma kink'i kibashi hakuri me a ciki dan yana son kuyi rayuwar jin da蓷i kin waye fa karki manta ke yar jami'a ce fa haba my dear Babanshi tsoho ambassada ne kuma yanzun senator ne  kuma nasan koda yayi disvirg 蓷inki shi zai aureki baki ga yanda muke da Aseem ba hiliss my dear ki bashi ha蓷in kai mana. "

    Fincike hannunta tayi bayan ta watsar mata harara kafin ta juya cike da yanga ta taka ramin block 蓷in jikin gidansu ta haura ko sake bintakan kawarta bayi ba ta diri cikin gidansu tana sauka me gadin yana zuwa ya 蓷aga abinda ta sauka akai ta shige ta baya tayi wani part na cikin gidan.

    Tana zuwa tashiga da sallama yana kan abin sallah ta shige 蓷akinta ta rufe kofarta ta kwanta ko cire kayan jikinta batayi ba.

Duk abinda ke faruwa akan idonsa cike da taikaci ya naushe iska yace " na tsaneki Subra bana kaunar ganinki kin rabani  da Surayya hankalinki yan kwanta ta tafi tabarni da bakin ciki idan ina raye sai kin zama abar tausayi kAmar yanda kika rabani da matata sai na rabaki da kowa har farin cikinki har shi kakan dake 蓷aure miki gidin kiyi abinda kike so"



 fita yayi daga 蓷akin ya sauko kasa yafita zuwa gidan da *Subra* tashiga baka蓷a kofar yayi dai dai lkc Alhaji Bappa yana na蓷e abin sallahnsa ya shigo ko kallon arziki Alhaji Bappa baiyi masa ba yaci gaba da  na蓷e abin sallahrsa.

        Dai daita tsayuwarsa yayi yace " Kaka Ina karuwar gidan nan take dan naga dawowarta."
       Shiru ma akace magana ne.


Dake da karfi yayi maganar tana kwance taji abinda ya fada mikewa tayi ta rufe 蓷akinta sannan ta leko ta windo tace " Idan ni karuwa ce kai me sunanka au霉 ashe kai ba namiji bane shi yasa ka kasa aure Allah sarki Adda Surayya kin azabdatu da y'ar uwanki mace gwara tun wuri ka nemi magani domin babu yar da zata zauna dai ga Namiji har namiji amma babu 茩katabuss"


    Tana fa蓷an haka ta kwanta abinta ko ba kome ta fa蓷a masa magana marar da蓷i itama tsaki tayi ta gyara kwanciyarta wasu sirara hawaye ne ke zuba daga i蓷anunta tace " kucigaba da aibantani Allah yana nan nima fitan danake bansan me yasa haka yake faruwa dani ba amma daga *Ya Moha har Mama*
      Kallon karuwa suke min" kuka ne ya kwace mata



    Cike da takaice ya zabura zuwa kofar 蓷akin Kaka ne ya dakatar da shi yace" Muh'ad fita min a gida tun kafin naci mutunci Ubanka"


       Ba musu yafita yana me jin haushin maganar da *subra*

      ta fa蓷a masa shiru yayi yana msi maita maganar shi ba namiji bane shafa kansa yayi yashige gidansu yana shiga ya fa蓷a gado yarufe idonsa.



    *鈥?...鈥?...鈥?...鈥?...鈥?*

Washi gari da safe kowa yafito da niyyar karyawa yan mata da samarin gidan wanda akala zasu kai goma sha bakwai ban da iyayensu maza da mata ga yan kananun yara akan babbar dadduma aka shimfi蓷a kowa zama yayi dan niyyar cikin a蓳inci bayan anyi addu'a.


       D'ago kai Kaka yayi yace " Falmata ki cirewa Haleematul Sa'adiya bakin rabonta tana bacci."


       "Toh baba " tace masa,

              D'ago kai Abba karame yayi yace " Ansa jeka 蓷ago min wacce ja'iran ita wacece da za'a ware mata bakin rabonta Baba gatan da kake nunawa *subra* ya fara yawa amma kayi hakuri "


 "Akam me ay y'arkace kafini iko da ita taso kaji " Kaka ne ya fa蓷e haka,

   Yana kai aya ya mike yabar musu falon.

      Babban Yayansu Mahaifin Muh'd ne ya juya ya kalle kaninsu kuma autarsu yace " Umar bai kamata ka fa蓷i haka a gaba Baba ba tunda yace ayu da kabari Falmata tayi yanda yace kayi hakuri da kome insha Allah nan da wani lkc tayi aure duk wani abunda yake faruwa zai wucce kaga yanzun ya hakura da cin abinci "

     "Ohonsa  ba shi yasa kar ma yaci mana" Inji Moha kenan,


    Hararsa Mahaifinsa yayi sauran a yan cin abinci kus kus aka fara akan abinda ya faru.

         Daga can suka jiyo dariyarsu ita da Kaka tana rike da hannunsa har wajen cin abincin sai da ya zauna kafin ta zauna.

       Yayun Abbanta ta gaidasu sai Abbanta wanda ya amsa ba yabo ba falasa.
          Abinci aka shiga ci ko rabi bata ci ba tace " Alhamdullillah,,,,, ta mike tacigaba da cewa " Kaka sai na dawo  Abba1 Abba 2 Abba 3 har zuwa kan Abbanta tace " sai na dawo "

         "Ki dawo lafiya" sukace mata,

     Dai dai Moha ya gama cin nasa kenan shima yayi musu sallama da sauri yafita ya rufa mata baya tafe take tana abinda tasaba wato yanga  da sauri ya figi hannunta ya dannan  key 蓷in motarsa ya bu蓷e ya jefata ciki sannan shima ya fada ciki a guje ya fita daga gidan sai da 蓷auki lkc yana tafiya kafin ya fincikota ya mur蓷a hannunta yace " waye Ba Namiji ba  Karuwa bola shara dattin kasuwa kin zama rijiya kowa saka gugarsa yake a cikinta kin zama shara kowa ya 蓷ibo dattinsa akanki yake zubawa wawiya munafuka me mutum zai yi dake Jaka Kawaru kawai bu蓷e motar yayi ya wurgota waje ,
      Jan motarsa yayi ya barta a wajen.
*B.W.A.*馃枈







  *馃挐NI DA YAYA MOHA*馃挅





    *Devoted*
            By
      *Aunty Jidda Musa*




 *Tukwaice ga Ummul Moha,Neenah_Cool,Maman Gausiya*





   *Sadaukawar ga Jameela Musa*


*RAMLAHT AR MANGA*
馃憜馃徎馃憞馃徎
*Real Me Dambu Ce*





*2....page*


Shiru tayi tana kallon shi har ya 蓳ace da ganinta sa hannun tayi ta bu蓷e side bag 蓷inta ta ciro wayarta Kaka takira ta rushe masa da kuka sosai shiru yayi.

       Can yayi ajiyar zuciya yace " ke da Moh'd ne ko"

    Cikin sheshekar kuka tace " Eh Kaka ya kawo ni miri ya ajiye ni ya ci mutuncina sannan ya tafi ya barni kuma yau ina da test shine ya min haka"

         "Toh ki 蓷an jira yanzun za'azo 蓷aukarki kinjo" Kaka yace mata,

          Kallon yaransa yayi cike da jin haushi abinda Moha yayi yace " Isah abinda Me sunana yake min ya fara wucce gona da iri fa akan me zai sa min yarinya  agaba toh wallahi ku wucce ku 蓷auko min ita tana miri a can ya wurgar da ita"


   ha蓷a baki sukayi suka ce " Baba kayi hakuri da abinda ya faru yanzun zamu sa ya 蓷aukota"

   Abba 2 konace Abban saif shi ya 蓷auki wayarsa ya kira *Moha* yace" maza ka 蓷auko ta tun kafin ranka ya 蓳aci " datse kiran yayi,

     Dukar kujeransa yayi ya fita daga ofishinsa.


    Motarsa ya 蓷auka ya koma inda ya barta tana tsaye sai share hawaye take yana zuwa yayi parking ko zata zo tashi amma banza tayi da shi.

    Horn yayi mata tayi kama ba da ita yake ba sai da yafito ya fincikota ya bu蓷e bayan motar ya wurgata sannan yashiga yaja toh ta zauna kawai mana sai ta gyara zamanta ta 蓷aura kafa 蓷aya akan 蓷aya sannan ta 蓷auko bakin glass ta toshe idanunta ta jefa chewgun abaki tana taunawa shi kam hankalinsa yana kan tuki kaman ance ya kalli madubi kawai sai ya ganta ta ha蓷ar cike da isa da Iko irin ga drive 蓷inta..

     "Kam uba nine drive 蓷inki toh fito karuwar banza yar isaka kawai fito min a mota kafin naci mutuncinki" yace mata,
        yayinda yake parking.
       Ko ajikinta haka tafito daga baya tashiga gaba tace "hmmm ni dai ba karuwa bace gwara ni lafiyaya ce"

        Cike da bakin ciki ya juya yace " bari nanuna miki ina da lafiya ko bani da shi fincikota yayi yana shirin ha蓷a jikinsu sai kuma ya tureta yace" me zanyi da abinda wasu mazan sun gama jagwaigalawa ke kome naki ya zama gwajo dan namiji me kyakyami  bazai iya auren fasika irinko ba jakar guy gaki yarinya kamara amma kin 蓳ata future 蓷inki."

Maggaganun mara sa da蓷i yake ya蓳a mata wanda tuntina sharewa har ta fashe da kuka.

    Jefa mata magana yake har suka iso gidan da gudu tafita tun bai gama parking ba.

      Fita yayi yashiga cikin gida dai dai mahaifinsa ya tareta kenan yana tambayarta ita da *Moha* ne gya蓷a masa kai tayi.
Zubawa *Moha* ido yayi cike da 蓳acin rai yace " kai kam baka san me ake nufi da kunya da yakana ba sam baka san halicci ba Allah ya shiryeka jeki abinki Mamana"


        Wuccewa tayi cike da jin da蓷i ta shiga part 蓷in iyayenta har falo tashiga ta cire shoe 蓷in kafarta babu sallama tashiga abinta.

       Kujera ta nema ta zauna kafin ta gaida mahaifiyarta tace " Mama Amarya ina kwana ya aiki yau bazaki poly bane "

        D'ago kai tayi tsaf ta karewa y'ar autarta kallo sannan tace " da bankwana ba zaki ganin haka, Ehh banje ba sabida ni ba gantalaliya bace ina zaune ne a inda Mijina ya ajiyeni ko da wani abune *Subraty*"

       a razane ta 蓷ago tana kallon Mama Amarya tana mamakin yanda tasan sunan da yan club suke kiranta da shi.

    Ita kuwa tana fa蓷a haka tacigaba da duba abinda take a jikin laptop 蓷inta tayi banza da autarta.
     Tana jin zafin yanda Haleematul ta lalace har itace ke fitan dare da wani ne ya fa蓷a bazata yarda ba amma da kanta ta ganta tana dawowa daga yawon dare.

       鈥?...鈥?...鈥?...鈥?
Da dare bayan kowa ya gama cin abinci *Moha* ne ya gyara zamansa ya kalle Abba 2 yace " Abba 2 na same wata shine iyayenta suka ce na fito idan nashirya."
              "Masha Allah " kowa ya fa蓷a  duk wanda yake falon sai da suka taya shi murna Abba2 yace "  masha Allah daga wani gida take kuma yar waye "
        sosa kai yayi yace "yar gidan Alhaji Abdullahi har蓷awa ce "

         " wacce a kenan *Ya Moha* ba dai wannan yar fashinon 蓷in na ba Sunuka kenan me kiran 1 no front no back sigul amama ke yar shilar tin" inji *Subra* wacce ba'a yi da ita ba tasako bakinta,
   Tana rufe baki Mama Amarya tana kai mata duka wanda sai da bakin ya fashe domin da bayan hannun ta maketa,

   Jikin Alhaji Bappa na rawa ya mike ita kuwa sai ihu take ta ga jini a bakinta Umma Babba ce tace" Haba Rumana me ta miki dan ta fa蓷a ra'ayinta ina yau da yasan yashirya mugunta ay hanata zuwa skull yayi sannan yayi musu test a class idan tayi masa ku ga laifinta baya shima ba tayan baya bane"

         D'aga hannun *subra* tayi suka fita kallonta Kaka yayi yace ke da mijinki kuna nuna min iko akan Sa'adiya ko shikenan ay "

  tunda aka fara maganar Abban *subra* 拼ya sunkuyar da kai kasa Abba 2 yace " Baba kayi hakuri yawwa Baba karame kace sunce katuro ko"

           Duk jikin *Moha* yayi sanyi sabida abinda *subra* ta fa蓷a tabbas yar fashion 蓷ince Raheela amma tafi amfani da Heela gya蓷a kansa yayi Abban Subra yace " toh Anas, Dalhat, Sahib Samer Hashem Attahir kufa muna jiranku,

             Murmushi Kaka yayi yace " Dila sarkin wayyo shine ka nemo daga waje toh ba damuwa duk me niyyar 蓷aukowa daga waje zai iya Amma saura wasun an gama nasu

      Sai kuma yan mata  Abida. Iyayen Aliyu sun kawo sadakinki, Khaleesa iyayen Hamza Yake sun kawo Khadija Iyayen Sadiq sun kawo Habiba keman an kawo naki iyayen Abbas.



      Sai maza Ansa jibi Haruna Abba 3 (Mahaifin dalhat da Habiba )zasu kai sadakinka kumo.
     Dalhat kai anan gi蓷a ne ko Rafi'a kace toh zan bawa (Abba karame Bello kenan Abban Subra kenan ,)

          Samer Hashem kune ake jira tsagal Samer yayi  yace " Kaka toh a bani *subra* mana zan cika kudirin Ya saif ne don Allah."
    Kowa zuba masa ido yayi har da mahaifinsa murmushi Kaka yayi yace " a'a banawa kowa dole bazan fara akanta ba."鈽?
[9:38PM, 3/16/2018] 鈥?+234 806 420 6896鈥?: *B.W.A*馃枈






  *馃挐NI DA YAYA MOHA馃挅*






 *R螖ML螖HT 螖R M螖螤G螖*
```R虉踏E虉踏A虉踏L虉踏 M虉踏E虉踏 D虉踏A虉踏M虉踏B虉踏U虉踏 C虉踏E虉踏```





     

```Kubar marubuta su abinda zasu hilis```




*3....page*


Mtseeew tsakin da *Moha* yaja kenan yace " idan k'anwace sai kajikata kasha tunda kai baka gaji da ganin takaici ba hmm wata rana saita gumamaka bakin ciki wannar me kama da aljanun  ruwan nan "

         蓷aga kai Kaka yayi cike da masifa amma sai yayi murmushi yace " ba damu idan ban jikata ba kai ka jikata sannan babu abinda zata marar kunya ka fa蓷awa Yahya da Yaqub ga sunan  azaune ko tashi kubar min gida  nace "

    Mikewa kowa yayi suka masa sai da safe.

        鈥?...鈥?...鈥?...鈥?

Alhaji Muhammad Bappa Gamawa shine cikeken sunansa.

     D'an karamar hukumar gamawa ne kuma tsohon ma'aikace ne lkc mulkin farar hulla na biyu wato lkc shagari kenan yayi aiki a a garuruwa kafin jahar bauchi ta same jaha state *kenan*.

     Matarsa Hajiya Halima yar garin gamawa ce auren ha蓷i aka musu sabida su y'ayan abokai ne dake auren da rabo tana shiga sai tasame cikin Sa,'idu Abba 1 (Baban Moha amma yana da wasu yaran Haleema take bin Moha sai Fahad sai Kubra)   sai  taya yaye shi sai tasake sami wani ta haifi Haruna 2 kenan (Baban Dalhat da Habiba suke nan Allah ya bashi)
     Bayqn ta haifi haruna shima ta yaye shi sai tasame cikin yan biyu Yahya Abba 3 (Baban Saif da Abida da s
Samer da me sunan Alhaji Bappa suna kiransa da Sajid sai autarsu Sajida) toh dake yan biyu ne tare da Yaqub shine (Abba 4 shine Baban 瞥Hashim da Khadija sai Rukayya  sa'ar Subrat.        yaransa sunfi na kowa yawa domin har yanzun amaryarsa tana haihuwa sai guda biyu na Amarya dake mahaifiyarsu ta rasu)
        Sai Abba karame (Baban subra da Ansa shine Babba sai Surayya sai Khaleesa sai Subra yaran kenan guda uku duk cikin gidan kuwa *Subra* ce bata jin magana gashi kaka ya 蓷auki son duniya ya 蓷aura akanta.

      Sabida ranar da Hajiya Haleema ta rasu ranar aka haifeta dake hajiya haleema tayi fama da jinya kafin ta rasu.

      Kafin a haife *subra* Moha da Anas sune yan gaban goshin kaka bayan an haifeta ya 蓷auki son duniy ya 蓷aura mata.

         Umma Babba itace mahaifiya Moha sunanta Asiya yar jama'ar ce acan Abba 1 ya aurota.
         Hajiya falmata Matar Abba 2 ce Maman Dalhat da Habiba.

      Sai Mama binta matar Abba 3 Maman Saif da Sameer da sauran.

   Sai Mama hajja ta rasu matar Abba 4 mamansu Hashim da Khadija Amaryata me suna Rabi'a Aunty Amarya suke ce mata.

   Sai Hajiya  Rumana itace mahaifiyarsu Subra da Anas Surayya da Khaleesa.



    Akwai fahimtar juna da ha蓷in kai a cikin family 蓷in sosai.

      Dake yan gidan duk yan boko ne ga ilimin addini da ya ratsasu sosai.

      Moha shine Babba sai Saif sai Anasa sai Dalhat sai Samer amma sai ya rasu shekara 蓷aya da rabi ya wucce duk cikin gi蓷an da shine kawai suke shiri da Subra sabida yana masifar sonta sosai lkc da za'ayi auren Moha da Surayya yaso a ha蓷a shi da subra sam Kaka yaki dake ba rabon aure a tsakaninsu yayi hatsari rasu mutuwar ta shiga jikin subra sosai.


     Subra bata ji sabida goyan bayan Kaka da take samu shi yasa take abinda ranta yake son.

         Tana ajin farko a jami'a suka ha蓷u da Elman asalin sunansa Lukman ne amma dake shai蓷ani ne  Babansa senato abunda yake so shi  yakeyi toh subiyu kawai iyayen suka haifa shi yasa yake yanda yaso.

      Lkc da subra tashiga bata kula kowa sabida kashedin da aka mata kuma a cikin makarantar take a hostel ana suka ha蓷u da Husna  ita lkc tana tare da abokin Elman 蓷akin Husna 蓷aya da Subra dan haka ita ta faea koya ma subra  wasu irin 蓷abi'u.
           Toh lkc tana mugun jin tsoran Moha dake a A.t.b yake koyarwa kin yarda tayi inda take fa蓷a mata tace " Husna Dr Moha yaya nane bazan iya wannan abin ba "
     Shiru husna tayita rabu da ita.

    Sannun a hankali tariga cusa mata wasu halaye kaman fita party zuwa club da saka kananun kaya.

       A  lkc da Moha ya fara jin kishin kishin tattarata yayi ya dawo da ita gidansa dake bayan gidan iyayensu wajen Surayya sabida lkc tana da ciki daga nan take zuwa makaranta gashi sun fa蓷a soyayya da Elman shi niyyarsa ya lalata ita kuma tana masifar sonshi amma bata ta蓳a yar蓷a ya rike hannunta ba.

      Duk da tana gidan Moha bai hanata tana fitan dare daga Surayya sai Moha shima wai yaji dan be ta蓳a ganinta ba.


          鈥?...鈥?...鈥?...鈥?...鈥?
   Watan guda da zuwa gidan ita take kome kafun ta tafi skull zamansu ba laifi dake Subra bata da son jiki duk wani aiki na gi蓷an ita takeyi.

      Gashi surayya tana jun dadinta sosai a duk lkc da suke hirar Surayya takance mata " kina kuskure subra yawon dare ba na mace bane kiyi hakuri ki daina tun kafin lkc ya kure min "
      "Toh Adda zan daina".


   Kullum hirarsu kenan.






     鈥?....鈥?...鈥?...鈥?
Tun safe da ciwo surayya ta tashi dake yakan tashi ya lafa har subra ta dawo daga akull.馃尮
[7:22AM, 3/17/2018] 鈥?+234 806 420 6896鈥?: *B.W.A*馃枈




*馃挐NI DA YAYA MOHA馃挅*









*R虉踏a虉踏m虉踏l虉踏a虉踏h虉踏t虉踏 A虉踏r虉踏 M虉踏a虉踏n虉踏g虉踏a虉踏*
     *删医蓱觻 蕧医 摘蓱蕧覎沾 喜医*






*4....page*

     Tunda ta dawo bata lura da halin da Surayya take ciki ba dan haka shirin fita take da zarran dare ya raba.

        Surayya kam ciwo da  yaciyota mikewa take ta koma d'akin tayi ta zarya har sai ya lafa haka tayi ta fama har dare lkc Moha ya dawo boye musu halin da take ciki tayi har suka kwanata sai wajen sha d'aya da rabi *subra* tafita dake d'aki d'aya suke kwana wajen sha biyu ciwo ya tada ita sosai tana shafawa taga *subra* bata d'akin haka tayita fama da ciwo wanda ya nunka na rana sau uku sun tana iya mikewa har ta koma ta kwanta a k'asa ga cikin ya dawo mata sama dakyar take jan numfashi.


         鈥?.... 鈥?.... 鈥?.... 鈥?
Tana fita ta dirka ta katanga ta sauka lkc Elman yazo da abokinsa Aseem da Husna tare suka tafi kallon kayan jikinta Husna tayi tace " *subraty* gaskiya wannan kayan sai kace me shirin zuwa  gidan suna hilis muje ki sauya su haba sai kace er 19 century haba zaki 蓳ata mana show mekika 蓷auki Elman ne shifa big guy fa muje na baki wasu kisaka."

      Club 蓷in da za'ayi party wani 蓷aki suka shiga *subra da husna* ana ta ciro mata wasu short gown iyakar cinya babu hannun sai wasu hill da karamin pos gashin kanta ta gyara sannan ta saka kayan duk cinyarta a waje hmmm gaskiya tayi ba karya kallon husna tayi tace " husy gaskiya ina jin kunya fita da kayan jikina ina laifin akwai wando koda legis ne sai na saka. "


     "Babe muje kawai mu ake jira fa karmu 蓳ata musu lkc fa " inji husy kenan, ta fa蓷i haka ne dan ta kau da zancen da subraty take,

        Haka suka fito daga 蓷akin  suna fitowa kallo ya koma kansu a yangace da wani  yauki haka suka isa wajen samarinkasu kwal蓳ar shisha aka basu suka cigaba da ja can suka shiga filin danyi rawa duk yanda elman yaso ya rungumeta taki haka suka tayi har aka kashe wutar 蓷akin.
   Wani waka aka saka me sauti kasa kasa sai ga yan mata da samari rungume da juna duk yan wajen haka sukayi dan haka shima elman janyota yayi suka cigaba da rawa bata so amma bazata iya hana shi ba can kowa a wajen suka shiga 蓷aukar yan mata suna shiga 蓷aki dasu ai ganin haka da *subra* tayi yasa jikinta ya 蓷auki rawa ture shi tayi tafita ta koma 蓷akin Ashe Aseem da Husy sun shige ciki abinsu suna ta zuba iskanci da sauri ta shiga wani mugun tsorone ya kamata wanda suma sai dasuka razana 蓷aukar kayanta tayi tafita da gudun dakyar elman ya shawo kanta tashiga mota tasa kayanta sannan ya 蓷aukota zuwa gida.


          陇陇陇陇
    Surayya tana cikin  wannan halin sai ga Ya moha yashigo shima bacci yake ya tashi yasha ruwa sai yaji yana son ganinta.

       Shine yazo ya lekata kawai yasamu tana cikin wani irin yanayi  da sauri ya karasa wajenta 蓷agota yayi  cike da tausayi yace " Ina subra take da bata zo tatashe ni ba muje asibiti"

          Cike da tsoro tace " bata falo ne na 蓷auka tana falo ae kotana karatu ne"

          wajen da suka saka kayan bby nan yaje yafito dasu  juyawa yayi yace " bata falo dalilin dawo da ita gidana kenan tana fita nyt club hmm Allah ya kyauta tashi muje "

   苼.   A raunane tace" kana sane kenan tana fita yawon dare kayi shiru ya moha kayiwa iyayenmu adalci kenan"

          " tashe muje nikam indai subra ce bazanyi mamaki ba kuma me anfanin na fa蓷a musu bayan ita ta za蓳ewa kanta rayuwa tana tare da wani 蓷an iskan yaro ne muje daga baya mukara sa maganar ta lafiyarki nake bana watq can ba."yace mata,

      Dakyar ta mike ai kuwa jini ya 蓳ale mata cinci蓳arta yayi ya fita da ita daga 蓷akin a falo suka ha蓷u da subra ganin yanda ya 蓷auko Surayya hantar cikinta sai da ya ka蓷a ita ta bu蓷e masa kofar 蓷akin har motar ita ta bu蓷e masa yana saka surayya ya shiga zata shiga ya juya ya daka mata wani tsawa yace " fitar min a mota karamar karuwa kawai kar na dawo nasame ki a cikin gidana"

      Me gadin ne ya bu蓷e masa kofar ya kaita asibitin *Ni'ima* a nan cikin g.r.a.

        Fa蓷a Drs suka masa inda aka shiga da ita Cs sabida bby 蓷in ta rasu.

        A cikin daren ya kira Anas ya fa蓷a masa suna asibiti.

         陇陇陇陇
A cikin daren ta koma gida dake gidan moha yana baya ne.

     Tana zuwa akq bu蓷e mata gater tashiga part 蓷in Kaka ta hucce bugu 蓷aya tayi ya bu蓷e mata yana ganinta ya tambayeta dake ita kuma yanda Allah yayita shine ko zaka kasheta bazata 蓳oye maka abinda tayi ba dan haka tq fada masa kome.


       Acan bayan sun gama waya da Anas 蓷akin Mama Amarya yaje ya fa蓷a mata surayya tana asibiti hijab ta  saka inda ta fa蓷awa Abba karame basu tashi sauran yan uwa ba suka tafi asibiti.馃拹
*B.W.A*馃枈





  *馃挐NI DA YAYA MOHA馃挅*





  ```Ramlaht Ar Manga```
       Real Me Dambu Ce





  馃じ鈥嶁檧馃じ鈥嶁檧馃じ鈥嶁檧馃じ鈥嶁檧馃じ鈥嶁檧馃じ鈥嶁檧馃じ鈥嶁檧
   *Oyoyo oyoyo oyoyo*
    Yaseen ta dawo
     Welcome back Amnour We miss yhu lodi lodi馃樄
               馃じ鈥嶁檧
            馃槣馃槣
        馃槤馃槤馃槤
      馃槅馃槅馃槅馃槅
    馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀
馃樄馃樄馃樄馃樄馃樄馃樄
 _Duk murna dawowarki ce shafin taki ce_鉂?




  *5...page*
Suna zuwa suka same shi ya ha蓷a hannunsa duk biu yana tunani Anas ne ya ta蓳a shi 蓷ago kai yayi a idanunsa ka蓷a sunti jajur Mama Amarya tace " Ina subra take ban ganta bane ko tana gida ne"
       Shiru yayi 茩kaman bazayi magana toh yazayi Mama Amarya da Abba karame kusan a hannunsu ya tashi suna mugun ji da shi ko yaransu basu damu da suba kaman yanda suka damu da Moha ba kusan 蓷an 蓷akinsu.
      Sunkuyar da kai yayi yace " na korota zuwa gida sabida......"
     Sai yayi shiru kuma bai sake cewa kome ba sabida nauyin abinda zai fa蓷a musu.

        Zaman a kusa da shi Abba karame yayi kafin yace " yarona kana 蓳oye ma wani abu me subra tayi kadawo da ita daga skull sannan ka koreta a cikin wannan daren fa蓷a ma meke faruwa."


     A nutse ya warware musu kome dukka abinda take aikatawa har dawo da ita gidansa da yayi.

       Jikin Abba da Mama amarya ba karamin sanyi yayi da mamaki abinda Subra take aikata kaii.

    Shiru Mama Amarya tayi amma a ranta bata yarda da maganar ba sabida tana tunanin kodan rashin jituwa ne dake tsakaninsu.



      Suna zaune jum jum sai ga Abba 1 da Kaka sunzo nan suka ta jajantawa har aka fito da ita
        da gawar babyn.

      Aminity aka kaita suma nan suka bisu.

          陇陇陇陇
 Umma babb da yaran Yayanta da suka zo daga Jam'are karatu A.t.b.u suka ha蓷a 蓷uk wani abin karyawa suka nufi asibiti har da subra domin zaman gi蓷an ya isheta gwara tasan halin da yar uwarta take ciki.
        Koda suka iso  蓷akinsu nufa dukkansu amma banda subra wacce Anas yakirata suka fita gida ya dawo da ita har 蓷akinsa ya kaita rufeta yayi mata dukan fitar hankali sannan ya dawo da ita palon Mama Amarya.

       Ya koma asibiti yana shiga Mama Amarya itama tana fitowa dan haka dawo da ita yayi ya koma.
         Da tashiga taga subra wani bakin ciki ne ya rufe zama tayi kusa da ita cike da 蓳acin rai amma ta sassasauta muryarta tace " Haleematul abinda naji daga bakin Moha dagaske ne kina bin maza har da fitar dare kinsa me kike aiktawa kuwa zaki zubar da mutncinki ne da namu a dalilin fitarki ga Surayya can a cikin wani hali tarasa Babynta kisa ina jin kunyar kaina a gaban 蓷ibun 蓷aliban 蓷a nake koyarwa Allah ya shiryeki"

    Tana fa蓷an haka ta shige tabarta a wajen.

         陇陇陇陇
A can asibiti kuwa lkc da ya dace Surayya ta tashi ya hucce hankalin kowa ya tashi duk yan family 蓷in duk sun zo suna waje sabida Drs suna 蓷akin.


      Duk wani abinda zasu sunyi amma Surayya kam babu ita babu dalilinta rufe gawarta sukayi suka fito kansu a sunkuye suna fitowa Babbansu ya dafa Abba Babba dake yasan Abba 1 yace" Sa'idu gamawa kuyi hakuri Allah ya amshe abarsa."


        Cike da tsoro yaja da baya kam su ankara ya zu蓳e a wajen sharaf akansa aka koma domin cito rayuwarsa.

       Abba Haruna da Abba Yakub  Abba Babba  sune  akan gawar surayya.

      Abba Yahya da Abba karame sune akan *Moha* kance me asibiti ya ru蓷e da kuka. 茒蓷aukar gawar akayi suka tafi da ita domin.

Asibiti kuwa Dr yusifu ne akansa  kafim ya dawo normal amma bacci me karfe yayi gaba da shi.


          陇陇陇陇
Sutura akawa surayya aka kaita makwancinta ma gaskiya idan ka 蓷auki Moha da Abba karame da Mama Amarya da Umma Bab蓳a toh wacce muruwar surayya ta gigitata *subra* ce sabida taji mutuwar sosai ko na saif  bai gigitata ba.

      Asibiti moha yana farkawa ya mike ya cire ruwar daga hannunsa dake Anas ne a wajen tare suka fito zuwa gida koda yazo yasamu antafi da ita har sun dawo.

     Yayi kuka sosai babu wanda ya hana shi tun daga wannan ranar ya tsani *subra* gani yake itace Sanadin matarsa.

         陇陇陇陇
     苼Bayan addu'ar bakwai ya tattaroya dawo cikin gida abinsa.


 Bayan wata shida  daga Moha har su Mama Amarya  sun 蓷auka *subra* ta bar yawo aa ta dawo abinta wata rana ta dawo cikin dare lkc Mama Amarya kuma tatashi  da niyyar rufe window 蓷inta sai ta ganta tana shigowa ta kantaga sai da tabar gari ya waye ta fa蓷awa Abba karame ranshi yayi masifar 蓳aci da蓳 haka ya kamata ya mata dukar kawo wuka duk fa lkc bata wucce sha bakwai dukar da ya mata shine dalilin da Kaka 蓷auketa ta koma wajensa.


      Sannun a hankali idanunta suka bu蓷e da fita yawo ga rashin  kunya bata kunyan saka kowani irin kaya gashi duk abinda Husy tace mata ya zauna dai dai kenan馃尯

Maybe zuwa dare kusake jina馃槉
*B.W.A*馃枈

Share this


0 comments:

Post a Comment

FG HAUSA | All Rights Are Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Designed By ASSALAPHY