馃挐NI DA YAYA MOHA馃挅*
*R虉踏A虉踏M虉踏L虉踏A虉踏H虉踏T虉踏 A虉踏R虉踏 M虉踏A虉踏N虉踏G虉踏A虉踏*
R虉踏e虉踏a虉踏l虉踏 M虉踏e虉踏 D虉踏a虉踏m虉踏b虉踏u虉踏 C虉踏e虉踏
```Oh don Allah kuyi hakuri da rashin jina da wuri haka ya faru ne dalilin wasu abubuwa da suka sha kaina am choli```馃槉
*12..13page*
Rufe elman yayi da duka sai da Abba karame da Abba Yahya suka kwace shi dakyar a hannunsa.
Yana huci yace " daman na jima ina jiran wannan lkc kuma koda wasa na sake ganin ka kusa da ita wallahi sai na baka mamaki 蓷an iska yaro kawai "
motarsa yashiga sai da ya bata wuta kafin ya zuge glass 蓷insa ya leko ta window yace " Allah ya isan min kuma sai na hanata zaman lafiya da mijinta " yana ya fa蓷an haka ya manna a guje馃ぃ馃槤
Anas da ya caketa kuwa mari ya dinga zuba mata Abba 1 ne ya daka masa tsawa yace " Akul kar nasake ji ko ganin haka saketa muje ke kuma"
Tana gaba iyayensun suna baya har suka shiga gida Abba 1 yace " kishiga 蓷akinsu Waseela ki kwanta karkiyi motsin da zasu tashi su ganki "
gya蓷a masa kai tayi tana tafiya kaman wacce kwai ya fashe mata a ciki.
Kallonsu Anas Abba 2 yayi kafin yace " zaku iya tafiya kuma"
gidan Kaka suka je a falon suka zauna duk sukayi shiru kowa da abinda yake nazari can Abba 3 yace " Yaya Sa'ido ina nemawa 蓷ana Muh'd auren y'arka Haleematul Sa'adiya bayan sallah asuba na wayewar garin gobe "
girgiza kai Abba karame yayi yace " Y'an uwana Haleema bata dace da Baba karami ba karku tauye shi tunda yana da wacce yake so don Allah "
Abba 4 ne yayi maza yace " Bello kaine da fadan haka na 蓷auka in wani ya fa蓷a zakayi tunanin cinfuska aka mana ashe kai da kanka zaka iya fa蓷an haka yayi kama kyau aurene babu fashi."
Shiru yayi bai sake magana ba haka suka cigaba da tattaunawa har wajen 12:45am na dare sannan suka sallami Kaka wanda tunda suka shigo ya shige 蓷akinsa sabida abin *subra* ya daina bashi mamaki sai tsoro,馃樄
陇陇陇陇
Tunda tashiga 蓷akinsu Wasela take tunanin irin rabuwar da sukayi da elman wato duk lkc da suka 蓷auka nan duk yaudarane kawai kwanciya kawai tayi abinta cike da jin ba da蓷i irin rayuwar da ta zabewa kanta sannun a hankali sarkin 蓳arayi yayi nasaran saceta.
Kusan haka Moha ya kwanta yana takaici da zargin sosai sha蓷an yayita nasaran kawata masa abubuwa akan *subra* wani bakin ciki ne ya lullu蓳e shi shi bai ta蓳a zina ba gashi sabida biyayya za'a ha蓷a shi da mazinaciya wayasan Maza nawa suka kwanta da ita.馃檰馃徔鈥嶁檪
(nace da ka tambaye ni moha da na fa蓷a maka gaskia ko fans馃槑)
陇陇陇陇
Washe gari da bayan sallah asuba aka 蓷aura auren Muh'd da Haleematul akan sadaki nera dubu hamsin.
Yana cikin masalacin aka 蓷aura auren.
Sunkuyar da kansa yayi dan auren yazo masa bazata ana gama 蓷aurin auren ya fita daga maslacin bayan 蓷aurin auren ne suka shirya zuwa gidansu Raheela cike da 茩karamci suka nemi auren dake sunsan juna ba'a ja magana ba aka basu inda aka yanke musu sadaki dake sunfito da shirin haka nan suka bada nera dubu 蓷ari sannan suka tsada maganar aure nan da wata sun fa蓷awa mahaifin Raheela gaskian an 蓷aura masa aure da kanwar matarsa.
Murmushi yayi yace " ba kome ai Allah ya basu xaman lafia shine addu'armu kawai."
Haka suka rabu da juna cike da mutunci.
Bayan tafiyarsu ya shiga cikin gida ya same Mamar Raheela ya fa蓷a mata yanda sukayi shi bai tsaya wani hidimar alada ba shi dai ya yanke musu sa蓷aki da rana shine sai kuma maganar aurenshi da kanwar matarsa da tarasu.
Mikewa hajiya
Sima tayi dafe da kirjinta tace " kishiya yayi mata tun kafin tashigo gaskiya a fasa auren dan san yanda Raheela take da mugun kishi bata yarda da a ha蓷a ta da kowa ba gwara ta hakura har Allah ya kawo mata wanda bashi da mata"
tsaki ya buga kafin yace " karki mai dani karamin mutum mana wallahi in kuka ga na fasa toh bana numfashi ne mutanen banza kawai mahaukata."
Fita yayi daga 蓷akin.
Shiru tayi tana nazarin yanda zata zuga Yarta.
陇陇陇陇
Gidansu Moha yashiga yasame Ummansa a kitchen ita dasj khairat suna ha蓷a abin karyawa tsugunawa yayi har kasa ya gaida Umma fuskarta a sake ya ta amsa cike da jin da蓷i tana murmushi.
Mikewa yayi yafita 蓷akinsu Khairat yashiga ya sameta tayi 蓷a 蓷a tana bacci fita yayi ya bu蓷e frige 蓷in falo goran ruwan sanyi ya 蓷auka yashiga 蓷akin da shi bu蓷e goran yayi ya juye ma......馃尮
*B.W.A馃枈*
*馃挐NI DA YAYA MUHAMMAD馃挅*
*R虉踏A虉踏M虉踏L虉踏A虉踏H虉踏T虉踏 A虉踏R虉踏 M虉踏A虉踏N虉踏G虉踏A虉踏*
R虉踏e虉踏a虉踏l虉踏 M虉踏e虉踏 D虉踏a虉踏m虉踏b虉踏u虉踏 C虉踏e虉踏
*19_20*
Sunkuyar da kanta tayi kasa hawaye masu zafi suna zuba mata a ranta tunani take yaushe zata fita daga zargin da iyayenta da yayanta mijinta suke mata zuba kwalla suke tana gogewa da bayan hannunta.
tsaki yayi yace " toh wani sabon salon munafinci ya motsa miki da zaki zauna kina min kuka me na miki daga taimako sai kuka ni ya dace nayi kuka bake ba a rayuwa ban ta6a sakawa a raina zan zauna da mace da ta gama bin wasu ba amma gashi sabida biyayya irin nawa na zauna dake ki gode ma da bankai ki asibiti an miki test d'in Hiv shine kike kuka lallai ma samun gurinki yayi fa kisaka A ranki bazan taba neman wani abu a wajenki ba sabida abinda zan nema wasun gama da sh..."
"Ya isa haka Yaya bana son maganarka idan kacigaba wallahi zan bud'e motar na fita na rantsi da Ubangijina " tace masa,
Kallonta yayi cike da mamaki yanda take magana kuma tana kuka tsaki yayi bai sake bin kanta ba har suka iso gida yana parking tabud'e motar zata fita taji a kulle take
komawa tayi ta jingina da set d'in motar ta rufe idanunta zuciyarta yana zafi sosai.
Shi ya fara bu蓷e side 蓷insa sannan yazo ya bu蓷e mata har a lkc hawaye bai daina zuba daga eyes 蓷inta ba
蓷agota yayi daga motar sannan ya 蓷auki ledar maganin rungumo kafarta yayi 蓷ago idanunta da sukayi ja tayi tana kallonsa tsuke fuska yayi yace " karki cinye ni kalle gabanki"
janye idanunta tayi tana kallon hanya har suka isa part 蓷in Ummansa.
Suna shiga falon ya fara cewa "sannun kinji very soon Allah zai bamu wani bar kuka Babe kukanki yana 蓷aga min hankali hawayenki yana min zafi kaman a sheka min ruwan zafi"
馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀
*Namiji 蓷an babansa*馃ぃ
Cike da alajabi take 茩kallonsa neman hawayen tayi ta rasa wato wannan zukitamalle shine yake mata kashedi aka lallai tasarawa *Namiji Asmeenaty*
Da sallama suka isa falon amsa musu Umma tayi ganin yanda 拼yake rike da Subra yasa Umma ta mike tana tambayarsa " Baba karami lafiya? meke damunta ? daga ina kuke ?"
Duk lkc 蓷aya tamasa,
Cike da tashin hankali ya 茩kalle Umma marairaice fuska yayi kafin yace " Umma 蓳ari subra tayi na cikin wata biu da kwanaki sakamonko cizon sauro "
jikin Umma rawa ya 蓷auka sabida tashin hankali karasowa tayi ta rike hannunta tace " sannun Haleematul tashi mushiga ciki kiyi wanka ai dole a miki jinyar jikinki "
mamaki ne ya kashe ta azaune馃
da ranta da lafiyarta ana mata karya mikewa tayi Umma tarike mata hannun har zuwa 蓷akinta.
Ajiyar zuciya yasake yana shafa kansa a karon farko da subra ta birge shi ka蓷an zama yayi yana jiran Umma ta fito can sai gata tafito ta kalle shi tace " ka je gida ka 蓷auko mata kayanta zata zauna anan sai ta warke sarai saita koma koda bayan bikinkune"
zaro ido yayi kafin yasunkuyar da kai yace " ayya Umma kiyi hakuri na tafi da ita zan kula da ita plss"
dalla mas harara tayi tace " umarni na baka ba shawara ba"
Tana fa蓷an haka tashige kitchen ta ha蓷awa Subra peppe soup.
Wani farin ciki ne ya lullu蓳e shi fita yayi a ransa yace " na rabu da k'aya"
Kayanta yaje ys kwaso mata ya shiga da shi 蓷akin tana kwance kare mata kallo yayi sannan yace " malama ga tsumokaranki nan na huta da jaraba "
Yana fa蓷a haka yafita abinsa ta蓳e baki tayi tace " 蓷an bala'i kawai."
陇陇陇陇
Hidimar biki ya kankama fa baji bs gani amare sai hada hada suke na amso kayansu a gurin tela haka ma subra ba'a barta a baya ba domin tayi 蓷inkuna Umma ta mata Mama Amarya ta mata kai har Darling Kaka shima ya mata dake kowa yasame labarin tayi 蓳ari shi yasa kowa yake mata hidima da fatan Allah yakawo masu albarka馃馃ぃ
Itakam binsu take da Amin.
Satin da za'a fara bikin kuwa am fara da da prewedding ne amma Raheela ce tayi ita da Muhammad su Khadija an hanasu sabida yanda prewedding 蓷in ya kazamta aka hanasu.
Kamu sukayi sai sisters day da henna, fulani,ranar asabar aka 蓷aura aure bayan 蓷aurin aurene akayi Waleema inda manyan Malamai mata sukayi wa'azi akan zamantakewar aure.
Da dare aka kai kowacce sannan suma aka kawo musu a dare sukayi dinner.
Washe gari akayi wuni ha蓷i da bu蓷an kai bayan an gama ne aka 蓷auke su aka kaisu gidaje mazajensu.
Duk wannan bidirin ba'ayi da Subra ba sabida daman ba ma'abociyar shiga mutane bane tans gidan kaka abinta tuni ta manta da wani shi Yaya har yar kiba tayi馃槀
陇陇陇陇
A can gidan Yaya Muhammad kuwa bayan mutane sun watse abokansa suka rakashi suna tafe ana hira da zolayan juna har suka isa gidana falonsa suka tsaya yaje yazo musu da ita cike da yauki da yanga haka suka iso har falon bayan sunyi duk wani abinda ake idan an kawo ango sannan suka yi musu a蓷du'a suka fito suna tsokanarsa sai da yaga tafiyarsu kafin ya dawo yarufe gidan ya tafi 蓷akinsa yayi wanka tasake kayan yafito ya 蓷auki kazar amarci sannan ya tafi 蓷akinta itama tayi wanka har tasaka kayan bacci.
Ajiye ledar yayi ya kalleta cike da farin ciki yace " jekiyi alwala kizo muyi sallah."
Ba musu taje tayi tafito sallahr nafilla sukayi tare bayan idar ya yakama goshinta yayi mata addu'a fita yayi ya 蓷auko filet ya juye musu kazar ci sukayi tare sosai da suka koshi suka sha fresh milk bayan sun gama toilet suka shiga brushi suyi sannan suka fito kashe wutar 蓷akin Muhammad yayi suka kwanta.
Can dae aka shiga yare na daban sosai yake ya mutsata lkc da yakai hannunsa kan boons ji yayi kaman akan irin kirgan dangine ya 蓷aura hannunsa. *(ji yayi kaman akan boons 蓷in karamar budurwa irin wanda suka fara)* cike da mamaki yake lalubasu馃尩馃樄





0 comments:
Post a Comment