Home

Music

Video

Kannywood
Tags:

MATAKAN DA ZAKABI DOMIN SAMUN KUDI DA EARN CASH


Subscribe Our Channel

Da sunan Allah mai rahama mai jinqai.

Kamar yanda nayi alqawar zanyi muku bayani akan wannan earning App din mai suna EARN CASH wanda zaka samu kudi dashi wanda yakai har 300$ ko fiye da haka wanda hakan dai ya shafi iya kwazonka da jajircewarka akan lamarin.
Ana samun coins ne a wannan  Application din ta hanya 9ne kacal wanda idan ka tarasu har suka kai gejin yanda akeso to sai kaje ka cire kudin naka hanyoyin farko guda 4 sune SPONSOR 1,2,3&4 wannan sponsor din bakomai bane a cikinsu sai dai wasu Apps da games wanda za a umar ceka da kayi download nasu bayan kayi download nasu sai abuqaci ka kai wani level a game din ko kuma ace kayi rejister da wani abu idan kayi haka sai subaka coins kamar 136,600 kai har coins 32,000+ suna badawa kawai dai ya shafi app din da ka dauko ne.

Su kuma hudun nan na 2 wato VIDEOS 1,2,3 and 4 su kawai zaka ringa kallon videos ne wanda akeyin tallah na GAMES ko wasu App wanda duk tsawon video baya wuce seconds 30 ko 20 ko 15 idan ka kallah to zasu baka coins 30 ko 20.

Shi kuma hanya ta  9 wacce ake samun coins a cikin wannan earning app shine ROULETTE  wanda idan ka taba wani waje mai suna SPIN idan ya jujjuya to duk akan lambar da ya tsaya to zasu baka coins kamar 1000,800,700,600,500,400 idan kayi haka to zai nuna maka bayan awa hudu zaka sake yin hakan. Amma anayin RESET na time sai ka qara yi.
YANDA ZAKA CIRE KUDINKA

Akwai hanyoyin cire kudi da dama aciki kamar yanda kake gani a wannan hoton amma mafi sauqi shine VISA CARD ko MASTER CARD
Idan zaka cire kudin basa buqatar account number ko sunanka kawai credit card number zaka saka wanda wasu numbobine guda 16 a agaban katin ATM dinka


                                                                                 #APHY7

Share this


0 comments:

Post a Comment

FG HAUSA | All Rights Are Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Designed By ASSALAPHY